Uncategorized

Muhimmiyar sanarwa akan Labarina Season 9 – Aminu Saira

Yanzu yanzu fitaccen mai bada umurnin a Masana’atar Kannywood ta shirya Hausa fina finai ya fitar da sanarwar akan shiri mai dogon zango wanda ake haskawa duk ranar juma’a da misalin karfe 8:30pm a tashar YouTube mai suna saira movies sai kuma tashar talabijin ta arewa24tv da misalin karfe 9:00pm.

Shine a yau din nan ya fitar da sabuwa sanarwa akan masoya masu kallon shirin Labarina zango na shidda 6 inda ya fitar da sanarwar a shafinsa na sada zumunta inda yake cewa.

SANARWA AKAN LABARINA SEASON 9. Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya karbi ibadun da mu kayi a Ramadan In sha Allah Nan da Sati Uku masu Zuwa zamu fara fara Haska LABARINA SEASON 9. ( 3 ga watan May ) a wuraran da muka saba haskawa, Allah ya sa mu fita kunyar masu kallon muna godiya ga masoya wannan shiri na”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button